in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan Sin ya gana da sarkin Kano
2016-11-12 11:11:21 cri

Ranar 10 ga wata, jakadan Sin dake Nigeria Mista Zhou Pingjian, kwamishina mai kula da harkokin kasuwanci Mista Zhao Linxiang da dai sauran wakilan ofishin jakadancin kasar Sin sun kai ziyara a Kano, inda sun gana da mai martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi a fadarsa, Mista Zhou da sarki Muhammad Sanusi sun yi musanyar ra'ayi kan yadda Sin da jiharsa za su iya hadin gwiwarsu. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China