in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Musulman Najeriya sun yi bikin babbar Sallah
2016-09-13 13:50:20 cri

Lokacin da musulmai ke bukukuwan sallar layya ta bana, wakilinmu Murtala dake Najeriya yayi hira ta wayar tarho tare da wasu mazauna birane dake arewacin Najeriya, domin jin ta bakinsu game da yadda babbar salla ta kasance a bana a sassa daban-daban dake Najeriya. Yanzu ga abun da wasu mutanen arewacin Najeriya suka fada game da babbar salla ta wannan shekara.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China