in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban limami Ibrahim Ahmed Makari yayi magana kan muhimmancin sallar layya
2016-09-12 13:41:08 cri

A lokacin da musulmai ke murnar sallar layya ta wannan shekara, wakilinmu Murtala Zhang ya je babban masallacin Jumma'a dake birnin Abuja na Najeriya, wato Central Mosque, inda ya zanta da daya daga cikin manyan limaman wurin, wato malam Ibrahim Ahmed Makari, dangane da sallar layya ta bana. Yanzu ga cikakkiyar hirarsu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China