in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jami'in MDD ya jinjinawa kwarewar jami'an wanzar da zaman lafiya na kasar Sin
2016-07-28 15:56:57 cri
Sakatare mai kula da ayyukan wanzar da zaman lafiya na MDD Herve Ladsous, ya jinjinawa kwarewa, da sanin makamar aiki, tare da kwazon da jami'an aikin wanzar da zaman lafiya na kasar Sin ke nunawa, yayin da suke gudanar da ayyukan su.

Mr. Ladsous ya yabawa jimi'an ne a jiya Laraba, yayin da yake jawabi a wajen liyafar da ofishin jakadancin kasar Sin a MDD ya shirya, domin murnar cikar rundunar sojojin kasar ta Sin PLA shekaru 89 da kafuwa.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China