in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shirin kasar Amurka na jibge na'urorin kakkabo makamai masu linzami na Thaad a kasar Koriya ta kudu zai lalata halin daidaito da ake ciki a yankin
2016-07-11 18:58:20 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Mr Lu Kanga ya bayyana a yayin taron manema labaru da aka saba shiryawa a yau 11 ga wata cewa, shirin kasar Amurka na jibge na'urorin kakkabo makamai masu linzami na Thaad a kasar Koriya ta kudu, ba zai taimakawa kokarin da ake na tabbatar da zaman lafiya a yankin Koriya ba, sai dai ma ya lalata babbar moriyar kasar Sin, har ma zai lalata halin daidato da ake ciki a yankin. Sakamakon haka, da babbar murya, kasar Sin ta nuna adawa da matakin da kasar Amurka ta dauka na jibge wadannan na'urori a kasar Koriya ta kudu. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China