in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rukuni na biyu na rundunar sojan kiyaye zaman lafiya ta kasar Sin sun koma gida daga kasar Liberia
2016-06-30 21:02:52 cri

A yau ne rukuni na biyu na rundunar sojan kiyaye zaman lafiya na 18 na kasar Sin mai kunshe da sojoji 189 ya dawo birnin Beijing daga kasar Liberia.

A cikin watanni 9 da suka shafe suna gudanar da aikin kiyaye zaman lafiya, sojojin sun kammala ayyukan jigilar kayayyaki da gyara hanyoyi da ba da hidimar jinya yadda ya kamata, dukkansu sun samu lambobin yabo na kiyaye zaman lafiya na MDD.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China