in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin na taimakawa wajen horar da ma'aikatan Kenya
2016-06-30 11:23:32 cri
Ma'aikatan Kenya su 40 za su barin kasarsu a ranar Alhamis domin zuwa kasar Sin bisa tsarin wani shirin ba da horo. Grace Otieno, babbar sakatariya a ma'aikatar kwadago, ta bayyana a yayin wani dandali a birnin Nairobi cewa wadannan ma'aikata da suka samu wannan gajiya na tsarin bada horo da kasar Sin ta dauki nauyi zai taimaka wajen kare sauye sauye da kuma tafiyar da ayyuka masu inganci a cikin ma'aikatun gwamnati. Ma'aikatan 40 za su samu karin ilimi da kwarewa masu muhimmanci a kasar Sin kuma muna jiran ganin sun samu halarta kan kirkiro da aiwatar da tsare-tsare masu alfanu wajen kawo sauyi ga bangaren ma'aikatun gwamnati da zaran sun dawo gida, in ji madam Otieno. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China