in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnan jihar Katsina ya ce zai inganta hadin-gwiwa da kamfanonin kasar Sin don raya jiharsa
2016-04-27 19:55:08 cri

A yau Laraba ne, gwamnatin jihar Katsina da ke Najeriya ta kira wani taron manema labarai a birnin Abuja, fadar mulkin Najeriya.


A jawabinsa yayin taron, gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya yi bayani kan kokarin da gwamnatinsa ke yi don jawo hankalin masu zuba jari, da yadda za a inganta harkokin hako ma'adinai, yawon shakatawa, makamashi,samar da ababen more rayuwar jama'a da sauran batutuwa.

Wakilinmu da ke Najeriya Murtala ya halarci taron ga kuma karin bayanin da ya aiko mana.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China