in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan daliban Sin da suka dawo gida daga kasashen waje ya zarce miliyan 2
2016-03-24 13:39:00 cri
Mataimakin ministan harkokin albarkatun kwadago da bada tabbaci ga zamantakewar al'umma na kasar Sin Tang Tao ya bayyana a ranar laraban nan cewa, an samu babban ci gaba kan aikin kula da dawowar daliban Sin dake karatu a kasashen waje a shekarar bara. Ya zuwa karshen shekarar 2015, yawan daliban Sin da suka dawo gida daga kasashen waje ya kai miliyan 2 da dubu 218 da dari 6, a cikinsu dalibai dubu 409 da dari 1 sun dawo kasar a shekarar 2015. Sannan kuma a wannan shekarar ta 2016, za a ci gaba da jawo kwararrun da suka yi karatu a kasashen waje da su dawo gida. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China