in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Obama ya isa Cuba don fara ziyarar kulla zumunci
2016-03-21 09:59:57 cri

Shugaban kasar Amurka Barrack Obama ya isa kasar Cuba a ranar Lahadin nan, a wata ziyara ta tarihi da zai iya fara sabon karni na zumunci tsakanin kasashen biyu dake makwabtaka da juna bayan kusan shekaru 50 ana zaman doya da manja.

Jirgin shi ya sauka a yammacin ranar a filin saukar jiragen saman Jose Marti, ya samu tarban ministan harkokin wajen kasar Bruno Rodriguez da sauran manyan jami'an gwamnatin Cuban da Amurkan.(Fatimah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China