in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya ta nada sabon kocin Super Eagles
2016-03-01 14:51:23 cri
Hukumar gudanarwar wasanni ta Najeriya ta amince da nada tsohon dan wasanta Samson Siasia a matsayin sabon kocin kungiyar Super Eagles.

Hukumar kula da wasannin kwallon kafa ta kasar NFF ce ta sanar da nadin, bayan kammala taron kwamitin kwararru na hukumar wasannin a Juma'ar data gabata.

Nadin na Siasia, ya biyo bayan murabus din da tsohon kocin kungiyar wasan kwallon kafar kasar Sunday Oliseh yayi ne daga mukaminsa da safiyar ranar Juma'ar, bisa abinda ya bayyana a matsayin saba yarjejeniya da hukumar kula da wasanninn kwallon kafar kasar tayi.

Hukumar kwallon kafan tace, Siasia zai damu dafawar Salisu Yusuf da kuma Emmanuel Amuneke.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China