in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
waiwaye adon tafiya
2016-01-02 14:16:11 cri

Barka da shiga sabuwar shekara ta 2016! Da fatan Allah ya hada mu da dukkan alheran da ke cikinta, kuma ya maimaita mana na badin badada.

Kamar yadda Bahaushe kan ce, waiwaye adon tafiya, don haka, a wannan shirin da muka gabatar a farkon wata sabuwar shekara, za mu dan waiwayi abubuwan da suka faru a shekarar 2015 da ta gabata, da fatan kuma za ku ji dadin shirin, kuma za ku ci gaba da kasancewa tare da mu a wannan zaure na Allah daya gari bamban a cikin sabuwar shekara.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China