in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Madagascar za ta karbi bakuncin taron kasashe masu amfani da Faransanci karo na 16
2015-10-13 11:01:39 cri

Taron kungiyar kasashe masu amfani da harshen Faransanci karo na 16 zai gudana a kasar Madagascar daga ranar 15 zuwa 20 ga watan Nuwamban shekarar 2016, in ji kwamitin shirye shirye na kungiyar a ranar Litinin. Bisa taken "Bunkasa musanya da ci gaba mai dorewa", dandalin zai tattara shugabannin kasashe da gwamnatoci da suka fito daga kasashe mambobi guda 80 na kungiyar. Kuma a karon farko ne tsibirin na Madagascar zai karbi bakuncin wannan taro na kungiyar. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China