in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin waje na kasar Sin ya gana da mataimakin sakataren harkokin waje na kasar Amurka
2015-10-09 13:30:52 cri

Ministan harkokin waje na kasar Sin Wang Yi ya gana da mataimakin sakataren harkokin waje na kasar Amurka Anthony Blinken a jiya Alhamis a nan birnin Beijing.

A ganawar tasu Wang Yi ya bayyana cewa, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kmmala ziyarar cikin nasara a kasar Amurka, wanda ya samu jinjinawa sosai daga kasashen Sin da Amurka da kuma jama'arsu. Ya ce bangarorin biyu za su yi kokarin aiwatar da abubuwan da shugabannin biyu suka cimma ra'ayi daya a kansu, da ci gaba da yin musayar ra'ayi da kawar da sabani, da kara imani da juna, da kuma inganta hadin gwiwarsu a dukkan fannoni, domin ci gaba da raya huldarsu.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China