A wannan rana, a yayin taron maneman labaran da kwamitin harkokin sojan kungiyar NATO ya kira a birnin Istanbul na kasar Turkiya, Mr. Pavel ya bayyana cewa, kungiyar tana adawa da ko wane irin ta'addanci, za ta ci gaba da fuskantar da kalubaloli daga yankin kudu maso gabas, domin tabbatar da tsaron kasashen da abin ya shafa. (Maryam)