in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin baje-kolin kayan al'adu da nuna fasahar gargajiya a Abuja
2015-09-05 10:47:59 cri


Ranar Alhamis 3 ga wata ne, aka bude gagarumin bikin baje-kolin kayan al'adu da nuna fasahohin gargajiya na Afirka a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya. Wakilinmu Murtala dauke da karin bayani.

Wannan gagarumin biki aka fara daga ranar alhamis 3 ga wata har zuwa 17 ga wata za'a gama shi. Kamar a shekarun baya, bikin ya samu halartar masu nuna fasahar gargajiya da dama daga jihohi daban-daban na Najeriya tare da sauran wasu kasashen Afirka, ciki har da Nijar, Kamaru, Chadi, Senegal, Benin, Sudan da sauransu.

Murtala, wakilin sashin Hausa na CRI, daga Abuja, Najeriya.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China