in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Cikar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari kwanaki 100 kan ragamar mulki
2015-09-04 12:35:16 cri


Ranar 6 ga watan Satumba ne aka cika kwanaki dari da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya hau kan karagar mulki. A cikin wadannan kwanaki, wane irin ci gaba ne da gwamnatin Buhari ta samu wajen tafiyar da hakokin mulkin kasa, kamar su inganta harkokin tsaro, yaki da cin hanci da rashawa, kyautata zaman rayuwar al'umma, bunkasa tattalin arzikin kasa da makamanta.

Kwanan baya, wakilinmu Murtala dake birnin Abuja ya zanta da wani mai yin sharhi kan al'amuran yau da kullum daga jami'ar Abuja, malam Murtala Muhammed Lawal, don jin ra'ayinsa game da wadannan batutuwa.

Ga hirarsu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China