Da karfe 10 na safiyar yau ne aka fara kasaitaccen bikin cika shekaru 70 da kawo karshen yakin duniya na biyu inda aka harba bindigogin jinjinawa sau 70, tare da daga tutar kasar Sin, kana daga bisani dukkan mahalarta bikin suka fara rera taken kasar Sin...
Kasar Sin tana bayar da babbar gudummowa wajen kiyaye zaman lafiya a duk duniya, in ji wani masanin Najeriya 2015-09-02 Yayin da gwamnatin kasar Sin ke shirya bikin cika shekaru 70 da kawo karshen yakin duniya na biyu a birnin Beijing, wakilinmu Murtala ya zanta da Dokta Sheriff Gali Ibrahim, malami ne dake koyarwa a fannin kimiyyar siyasa da alaka ta kasa da kasa a jami'ar Abuja, inda Dokta Sheriff yayi bayani kan rawar a-zo-a-gani da kasar Sin ta taka a lokacin yakin duniya na biyu...