in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka da Cuba za su sake bude ofisoshin jakadanci da sake maido huldar diplomasiyya
2015-07-02 11:06:33 cri

Kasashen Amurka da Cuba sun cimma ra'ayin daya na sake maido da huldar diplomasiyya da sake bude ofisoshin jakadancinsu, in ji shugaban kasar Amurka Barack Obama a ranar Laraba.

Wannan shi ne babban matakin tarihi a cikin kokarinmu bisa manufar maido huldar dangantaka tare da kasar Cuba da al'ummarta, hasali ma sake bude wani sabon babi tare da makwabtanmu na yankin Amurka, in ji Barack Obama a fadar White House. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China