Labarai Masu Dumi-duminsu
• Ziyarar shugaba Xi a Pakistan da Indonesia ta alamta ra'ayin hadin kai da fatan samun makoma guda 2015-04-25
• Shugaban Kasar Sin da Uwargidan sa sun dawo gida 2015-04-24
• Shugaban Sin ya halarci bikin tunawa da cika shekaru 60 da yin taron Bandung 2015-04-24
• Shugaban Sin ya halarci bikin tunawa da cika shekaru 60 da yin taron Bandung 2015-04-24
• Shugaban Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na Iran Hassan Rouhani 2015-04-23
• Shugaban kasar Sin ya gana da takwaransa na Zimbabwe 2015-04-23
• Masanan kasashe daban daban sun jinjinawa jawabin da shugaban kasar Sin ya gabatar a taron shugabannin kasashen Asiya da Afrika 2015-04-23
• Shugaban Sin ya gabatar da shawarwari 3 game da ciyar da manufar Bandung gaba 2015-04-22
• An kaddamar da taron koli na Asiya da Afrika a Indonesiya 2015-04-22
• Shugaban kasar Sin ya isa birnin Jakarta don halartar taron kolin na kasashen Asiya da Afrika 2015-04-22
More>>
Hotona

• Shugaban Sin ya halarci bikin tunawa da cika shekaru 60 da yin taron Bandung

• Shugaban kasar Sin ya gana da takwaransa na Zimbabwe

• An kaddamar da taron koli na Asiya da Afrika a Indonesiya

• Shugaban kasar Sin ya gana da takwaransa na kasar Pakistan
More>>
Rahotanni
• An yi bikin taya murnar cika shekaru 60 da kiran taron Bandung  2015-04-23
Shugabannin kasashen Asiya da Afirka sun taru a birnin Jakarta, babban birnin kasar Indonesia a jiya Laraba 22 ga watan nan, don taya murnar cika shekaru 60 da kiran taron Bandung. Shugabannin kasashen Asiya da na Afirka, ciki hadda shugaban kasar Sin Xi Jinping sun hallara.
• Shugaban kasar Sin ya yi jawabi a yayin taron koli na kasashen Asiya da Afirka  2015-04-22
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da jawabi mai kunshe da shawarwari uku yayin bikin bude taron koli na kasashen Asiya da Afirka dake gudana a birnin Jakarta, babban birnin kasar Indonesiya, taron da ya samu halartar shugabanni, da wakilan gwamnatoci na kasashe 77 daga Asiya da Afirka, tare da kuma wasu masu sa ido na sauran yankuna.
• Sharhi: Yada ra'ayin Bandung a sabon zamani  2015-04-21
Yanzu haka dai ana ci gaba da gudanar da taron shugabannin kasashen Asiya da Afirka, da bikin tunawa da cika shekaru 60 na taron Bandung, a biranen Jakarta da Bandung na kasar Indonesia, tarukan da za su gudana tsakanin ranakun 19 zuwa ta 24 ga watan nan da muke ciki an musu lakabi da "Kara hadin gwiwa tsakanin kasashe masu tasowa, da tabbatar da zaman lafiya da walwala a duniya".
More>>
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China