• Kasar Sin ta shirya bikin bada lambar yabo ga fitattun likitocin da ke ba da taimako a kasashen waje
• Kasar Sin ta fara yin amfani da dakin gwaji na tafi-da-gidanka don binciken zazzabin cizon sauro a Afirka
• Kasar Sin ta yi amfani da sabon dakin gwaji don binciken fasahar rigakafin cutar Ebola
• Tawagar likitoci Sinawa da ke Laberiya tana jinyar wata mace da ta kamu da cutar Ebola
• Kasar Sin ta nemi a taimakawa kasashen yammacin Afirka wajen shawo kan annobar Ebola
More>>
Me Ya Sa Aka Shirya Bikin?
Tun lokacin da kasar Sin ta fara tura likitocinta na ba da taimako zuwa kasar Aljeriya a shekarar 1963, kasar Sin ta kwashe shekaru 52 tana wannan aiki. A shekarar ta 2013, a lokacin da yake ganawa da fitattun kungiyoyin ba da taimakon jinya da likitoci wadanda suka ba da taimakon jinya a ketare, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, ba da taimakon jinya a kasashen waje ya kasance wani muhimmin abu ne a cikin harkokin waje da kasar Sin ke aiwatarwa... [Cikakken Bayani]
Wadanda Suka Samu Lambar Yabon

• Wang Zhihui: Jirgin ruwa na musamman kirar Peace Ark ya shaida dadadden zumunci a tsakanin Sin da kasashen waje

• Li Jin: Likitan kasar Sin mai himmar yaki da cutar Ebola a Saliyo

• Shugabar tawagar likitocin Sin a asibitin Kambodia--Wang Jinhua

• Likita Wang Zhenchang ya ba da gudummawa sosai wajen karfafa dankon zumunci tsakanin Sin da Guinea

• Zhai Wenliang, shugaban tawagar ma'aikatan jinya na soja karo na 16 da kasar Sin ta tura kasar Zambia

• Memban rukunin farko na likitocin kasar Sin da aka tura zuwa kasar Sudan ta Kudu Huang Fan

• Murmushin jakadiya mai aikin yaki da cutar Ebola---Wang Jing

• Barkewar cutar Ebola ba za ta sanya Lu Hongzhou ja da baya ba

• Rayuwar likita Zhang Yueming a Kasar Guyana

• Wang Yu, wani likitan kasar Sin da ke ba da taimakon jiyya a kasar Saliyo
Yan Takara 21

• Lu Hongzhou

• Zhang Yueming

• Zhao Chengjun

• Zhai Wenliang

• Wang Jin

• Wang Jing

• Wang Yu

• Si Haichen

• Huang Fan

• Wang Jinhua

• Zhao Yongjun

• Li Jin

• Yang Jiancheng

• Wang Zhihui

• Zhang Depeng

• He Xiangwu

• Wang Lijun

• Guo Liang

• Xu Xun

• Wang Zhenchang

• Yu Lecheng
Shafunan Internet Na Da Alaka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China