in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi taron daliban jihar kano da ke karatu a kasar Sin a birnin Beijing
2015-03-04 17:55:30 cri

An yi taron dalibai 'yan jihar kano ta jihar Nijeriya da ke samun kyautar kudin karatu daga gwamnan Rabi'u Musa Kwakwaso a nan birnin beijing, inda gwamnan ya karfafa zukatansu da su ci gaba da kokarin karatu, don gina jihar kano.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China