'Yan takara biyu
Labarai Masu Dumi-duminsu
• Buhari ya ci zaben shugaban kasar Nijeriya 2015-04-01
• Shugaban Nigeria mai barin gado ya ce an cika alkawari na yin zabe cikin adalci da gaskiya 2015-04-01
• An sanar da dan jam'iyar adawa Muhammadu Buhari a matsayin zababben shugaban kasar Nigeriya 2015-04-01
• An sanar da sakamakon zaben Najeriya 2015-04-01
• Jonathan ya amince da faduwa a babban zabe 2015-04-01
• Goodluck Jonathan ya fadi 2015-04-01
More>>
Sharhi
• Yau ne aka jefa kuri'ar zaben shugabancin Najeriya
Tun daga safiyar yau ranar 28 ga watan Maris, aka fara zaben shugabancin tarayyar Najeriya a duk fadin kasar. Tuni aka yi shirin gama aikin tantance matsayin masu kada kuri'a da misalin karfe 1 na yamma, sai a fara jefa kuri'a da karfe 1 da rabi. Amma a wasu sassan kasar, aka samu matsala kadan wajen amfani da na'urar zamani mai tantance matsayin masu kada kuri'a, wato "Card Readers" a turance.
• Tasirin babban zaben Najeriya na bana ga makomar kasar
Sakamakon matsalar tsaro da wasu sassan arewacin Najeriya ke fuskanta, ya sa hukumomin tsaron kasar suka baiwa hukumar zaben kasar mai zaman kanta (INEC) shawarar dage zabukan kasar da a baya aka shirya gudanarwa a ranar 14 ga watan Fabrairun shekarar 2015 zuwa ranar 28 ga watan Maris, maimakon ranakun 14 zuwa 28 ga watan Fabrairu. Zabukan da masharhanta da dama ke kallo a matsayin matakin da zai zayyana alkiblar kasar nan da shekaru da yawa masu zuwa...
• Ana fatan za a gudanar da babban zabe a Tarayyar Najeriya yadda ya kamata, in ji masanan kasar Sin
A 'yan kwanakin baya, hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya wato INEC ta sanar da dage babban zaben da ya kamata a yi a wannan Asabar din mai zuwa har sai nan da makwanni shida, sakamakon hare-haren da kungiyar ta'addanci ta Boko Haram ke yi a arewa maso gabashin kasar...
More>>
Hotuna

• Buhari ya ci zaben shugaban kasar Nijeriya

• Goodluck Jonathan ya fadi

• Wakilinmu Murtala ya zanta da wasu masu zuwa jefa kuri'a daga Abuja

• Ana kada kuri'u a Abuja
More>>
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China