• Xi Jinping ya halarci kwarya-kwaryan taron shugabannin kasashe membobin BRICS
Labarai Masu Dumi-duminsu
• Shugaban kasar Sin ya gabatar da wani sharhi yayin ziyararsa a New Zealand 2014/11/19
• Xi Jinping ya halarci taron koli karo na 9 na G20 2014/11/15
• Shugaban kasar Sin ya isa birnin Brisbane don halaratar taron G20 2014/11/14
More>>
Sharhi
• Xi Jinping ya kama hanyar halartar taron koli na G20  2014-11-14
A yau Jumma'a 14 ga wata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga nan birnin Beijing, don fara ziyarar a wasu kasashen ketare. Kamar yadda aka tsara da farko zai halarci taron kolin kungiyar G20 da za a shirya a birnin Brisbane na kasar Australia, daga baya kuma zai kai ziyarar aiki a kasashen Australia, New Zealand, da kuma Fiji
• Taron G20 a Brisbane zai mai da hankali kan tabbatar da karuwar tattalin arzikin duniya  2014-11-13
Daga ranar 15 zuwa ta 16 ga watan Nuwamba ne, za a gudanar da taron shugabannin kungiyar kasashe masu karfin tattalin arziki ta G20 a Brisbane na kasar Australiya.
More>>
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China