Wasu muhimman labarai |
|
Sharhi Majalisar NPC za su mai da hankali kan kare muhalli da sauran fannoni masu muhimmanci 2014-03-10 Asabar 9 ga wata, shugaban majalisar wakilan jama'ar kasar Sin NPC, mista Zhang Dejiang, ya yi bayani a gaban wakilan jama'a kimanin dubu 3 dangane da ayyukan zaunannen kwamiti na majalisar, a ci gaban taron shekara-shekara na majalisar NPC, hukuma mai ikon mulki na koli na kasar Sin...
| Sin na da imanin cimma karuwar cinikayyar waje da kashi 7.5 bisa dari 2014-03-07 A ranar 7 ga watan nan ne aka shirya wani taron manema labaru, dangane da tarurrukan nan 2 da ake gudanarwa a nan birnin Beijing, inda ministan kasuwancin Sin Mista Gao Hucheng ya zanta da manema labaru kan batutuwan da suka shafi raya harkokin kasuwanci, da bude kofar kasar Sin ga duniya. Mista Gao ya ce, Sin tana da imanin cimma burin samun karuwar cinikayyar waje da kashi 7.5 bisa dari...
| Za a samar da wata kyakkyawar makoma ta bunkasuwar tattalin arzikin kasar Sin 2014-03-06
An shirya taron manema labaru karo na farko na taron shekara-shekara, na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC a ran 5 ga wata, inda daraktan kwamitin raya kasa da yin kwaskwarima na kasar Mista Xu Shaoshi, ya zanta da manema labaru kan bunkasuwar tattalin arziki, da zamantakewar al'umma, da kuma matakan da gwamnati ta dauka kan manyan fannonin. Mista Xu ya ce, a bana an samu wani mafari mai kyau ga bunkasuwar tattalin arzikin Sin, kuma za a samar da wata kyakkyawar makoma ta bunkasuwar. Sin tana da sharadi, da kwarewa, da kuma imani wajen cimm burin samun saurin karuwar tattalin arziki zuwa kashi 7.5 bisa dari...
| Gwamnatin Sin ta tsara shirin ayyukanta na shekarar 2014, a kokarin zurfafa gyare-gyaren da take yi 2014-03-05 Yau Laraba 5 ga wata da safe ne, a nan Beijing, aka bude taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, wadda ita ce hukumar koli ta kasar. A yayin bikin bude taron, Li Keqiang, firaministan kasar ya gabatar da rahoton ayyukan gwamnati a madadin sabuwar gwamnati, inda ya jaddada muhimmancin yin gyare-gyare a gida a gaba da kome...
| |
|