in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ba a samu ci gaba a wannan mako ba wajen yin shawarwari da Iran kan batun nukiliya
2014-10-10 10:42:47 cri
A jiya Alhamis 9 ga wata, hukumar IAEA ta ba da sanarwar cewa, ba ta samu ci gaba ba a wannan mako wajen yin shawarwari da Iran kan batun nukiliya, sai dai duk da haka bangarorin biyu za su ci gaba da yin shawarwari kan wannan batu.

Sanarwar ta ce, a ranar 8 da 9 ga wata, hukumar IAEA ta yi shawarwari da Iran a Teheran, inda suka tattauna kan yadda za a gudanar da matakai biyu da aka cimma matsaya daya a watan Mayun bana tukuna, amma Iran ba ta bayar da hanyar gudanar da su ko kadan ba. Don haka bangarorin biyu za su ci gaba da yin shawarwari kan wannan batu.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China