|
Li Keqiang ya karfafa cewa, za a gina hanyar jiragen kasa da za ta hada Mombasa da Nairobi
| |
|
|
Muhimman Labaru Kasar Sin za ta ware sama da rabin tallafin kasarsa ga kasashen Afirka ba tare da sharadi ba Firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya ce kasar sa za ta baiwa nahiyar Afirka sama da rabin kason da take warewa domin tallafawa kasashen ketare. Mr. Li wanda ya yi wannan alkawari gaban mahalarta taron tattalin arziki na duniya da ake gudanarwa kan Afirka a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya. Ya kara da cewa kamar ko da yaushe, Sin za ta dada agajin da take baiwa nahiyar Afirka, ba kuma tare da gindaya wani sharadi ba.
| |
| |
|
|
Rahotanni Hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da Afrika zai taimaka wajen samun bunkasuwar tattalin arziki da al'umma a duk duniya, in ji masana 2014-05-09 A ganin wasu masana, Sin ta baiwa nahiyar Afrika dimbin taimako a wasu fannoni da dama, hakan ya sa ana hasashen cewa, hadin gwiwa tsakanin bangarorin biyu zai samar da dama mai kyau, da kuma raya tattalin arzikin duniya. A cikin jawabin nasa, Mr. Li Keqiang ya nuna cewa, hadin gwiwa tsakanin Sin da Afrika zai kawo moriyar juna, kuma zai baiwa mutane biliyan 2.4 damar cin gajiyarsa, da sa kaimi ga samun bunkasuwar tattalin arzikin duniya na bai daya, abin da ya kasance samun bunkasuwar tattalin arzikin da al'umma gaba daya a duniya...
| Kamfanin shimfida hanyoyi da gadoji na kasar Sin ya kawo babban tasiri ga ci gaban kasar Angola 2014-05-09 Bayan da aka kaddamar da dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa a tsakanin Sin da Afirka a shekara ta 2000, ba ma kawai kamfanonin Sin sun taimaka wa kasashen Afirka kan muhimman ayyukan more rayuwar jama'a, hadin kan tattalin arziki da cinikayya, har ma suna dora muhimmanci kan horar da kwararru domin kara karfin kasashen Afirka wajen samun ci gaba. Kamar yadda Sinawa su kan ce, ya fi kyau a koya wa mutane kamun kifi a maimakon ba shi su kifi kullum. Abokiyar aikin mu Kande ta hada ma rahoton kan yadda kamfanin shimfida hanyoyi da gadoji na kasar Sin ya kawo babban tasiri ga ci gaban kasar Angola...
| |
Labarai Masu Dumi-duminsu |
Wane ne Li Keqiang? |
|
Kungiyar Tarayyar Afirka AU | |
Kasashen Habasha, Nijeriya, Angola da Kenya Jamhuriyar demokuradiyyar tarayyar kasar Habasha
| Jamhuriyar Tarayyar Najeriya
| Jamhuriyar kasar Angola
| Jamhuriyar Kenya
| |
| |
|
|