|
Sin na fatan kara anfanar juna tsakaninta da EU
| |
|
|
Muhimman Labaru Shugaban kasar Sin ya ba da sharhi a jaridar FAZ ta Jamus A shekarun baya, gwamnatocin kasashen biyu sun yi hadin kai yadda ya kamata, matakin da ya baiwa kasashen biyu taimako wajen inganta dangantakar dake tsakaninsu. Ban da haka kuma, kasashen biyu suna kara hadin gwiwa kan wasu manyan batutuwan kasa da kasa, ciki had da kiyaye zaman lafiyar duniya, tsaron shiyya-shiyya...
| |
| |
|
|
Rahotanni Sharhi a kan manufar kasar Sin game da tsaron nukiliya 2014-03-25 A gun taron kolin tsaron nukiliya da aka bude a ranar 24 ga wata a birnin Hague na kasar Holland, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi jawabi inda ya bayyana manufar kasar Sin a kan tsaron nukiliyar. A wannan rana kuma, a tattaunawarsa da wakilin kamfanin dillancin labarai na Xinhua, babban sakataren kungiyar kula da kayyade makamai da kwance damara ta kasar Sin, Mr.Chen Kai ya bayyana cewa, manufar kasar Sin kan tsaron nukiliya ta shaida yadda kasar ke sauke nauyin da ke bisa wuyanta a matsayinta na wata babbar kasa, wadda kuma ta kasance mai ba da muhimmiyar gudummawar kyautata tsaron nukiliya a duniya baki daya...
| Za a tattauna kan hanyoyin dakile amfani da makaman nukiliya wajen aikata ta'addanci 2014-03-24 Kafin taron koli game da tsaron nukiliya da za a shafe kwanaki biyu ana gudanarwa a birnin Hague na kasar Holland, mai masaukin taron, firaministan kasar Holland Mark Rutte ya bayyana cewa, amfani da makaman nukiliya wajen aikata ta'addanci yana daya daga cikin manyan kalubalolin dake barazana ga tsaron duniya, saboda haka a yayin taron wannan karo, za a dukufa wajen karfafa tsaron nukiliya a dukkanin fadin duniya...
| |
Labarai Masu Dumi-duminsu |
|
| |
|
|