(Sabunta)An rufe taro karo na biyu na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na 12
Muhimman Labaru
Ba sani ba sabo game da batun yaki da cin hanci, in ji Firaministan kasar Sin Firaministan kasar ta Sin ya kara da cewa, Sin kasa ce dake martaba doka da oda, don haka dukkanin wanda ya karya doka, zai fuskanci hukunci komai kuwa matsayin sa a gwamnatance. Li ya jaddada cewa dukkanin al'ummar Sinawa matsayin su guda a gaban shari'a...
Ya zuwa shekara ta 2013, kasar Sin ta samu karuwar yawan hatsi a tsahon shekaru 10 a jere. Sai dai sakamakon karuwar habakar birane da garuruwa, gonakan noma na ragu, kuma manoma da yawa suna kaura zuwa birane da manyan garuruwa, matakin da ya sanya batun yaya za a tabbatar da samun isashen hatsi ke jawo hankulan jama'a matuka...