in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyara a masallacin Doudian
2013-11-15 16:27:05 criKasar Sin kasa ce da ke da dimbin musulmi da yawansu ya kai sama da miliyan 20. A birnin Beijing, babban birnin kasar Sin ma, ba a rasa musulmi ba, inda a sabili da haka ake samun masallatai da dama da yawansu ya kai sama da 70.

Daga cikin masallatai na birnin Beijing, masallacin da ke yankin Doudian a yanzu haka ya kasance mafi girma, wanda Fadinsa ya kai muraba'in mita 12142, kuma yana iyar karbar musulmi 1500 a lokacin yin sallah.

To, sai a biyo mu zuwa masallacin na Doudian.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China