in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane a kalla 115 ne suka mutu a Indiya sakamakon wani turmitsitsi
2013-10-14 16:57:57 cri

A ranar Lahadi 13 ga wata ne, aka samu wani turmitsitsin jama'a mai tsanani a yankin Datia da ke jihar Madhya ta kasar India, wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane a kalla 115, kana wasu mutane fiye da 100 suka ji rauni.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China