• Ziyarar shugaban majalisar NPC ta kasar Sin a Uganda
Muhimman Labaru
• Shugaban zaunannen kwamitin majalisar NPC na kasar Sin ya fara ziyara kasar Najeriya
A ranar Talata 17 ga wata da dare ne, shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC Mista Zhang Dejiang ya iso Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, wanda a yau wato ranar Laraba, ya gana da ma'aikatan ofishin jakadancin Sin dake Najeriya...
More>>
Rahotanni
• Ziyarar shugaban majalisar NPC ta kasar Sin a Uganda
Bisa goron gayyatar da shugabar majalisar dokokin kasar Uganda Rebecca Alitwala Kadaga ta yi mata, shugaban majalisar wakilan jama'a ta kasar Sin Zhang Dejiang ya kai ziyarar sada zumunta a kasar daga ranar 16 zuwa ranar 17 ga wata, inda a birnin Entebbe na kasar, Mista Zhang ya gana da shugaban kasar Uganda Yoweri Kaguta Museveni, kana a birnin Kampala, ya gana da firaministan kasar Amama Mbabazi, tare da yin shawarwari da takwararsa ta kasar, madam Alitwala Kadaga...
• Ziyarar shugaban majalisar NPC ta kasar Sin a kasashen Afrika muhimmin matakin diplomasiyya ne da Sin ta dauka game da Afirka
Bisa goron gayyatar da shugabar majalisar dokokin kasar Uganda Rebecca Alitwala Kadaga, da shugaban majalisar dattijan Nijeriya David Mark da shugaban majalisar dokokin kasar Aminu Tambuwal suka yi masa, shugaban majalisar wakilan jama'ar kasar Sin(NPC) Zhang Dejiang ya fara ziyara a kasashen daga jiya 16 ga wata, baya ga kasashen, zai kuma ziyarci Slovak da Rasha bisa goron gayyatar da takwarorinsa na kasashen suka yi masa. Kafin ya fara ziyarar, darektar kwamitin kula da harkokin waje ta majalisar wakilan jama'a ta kasar Sin Madam Fu Ying ta yi bayani kan muhimmancin wannan ziyara...
More>>
Hotuna
More>>
Labarai Masu Dumi-duminsu
• Shugaban zaunannen kwamitin majalisar NPC na kasar Sin ya fara ziyara kasar Najeriya 2013-09-18
• Ziyarar shugaban majalisar NPC ta kasar Sin a Uganda 2013-09-18
• Zhang Dejiang zai kai ziyara a kasashe 4 na yankin Afirka da Turai 2013-09-09
• Shugaban Najeriya ya koma gida bayan ya kammala ziyararsa a kasar Sin 2013-07-12
• Kara zurfafa dangantakar abokantaka bisa manyan tsare-tsare tsakanin Sin da Nijeriya za ta taimaka wajen bunkasa dangantaka tsakanin Sin da kasashen Afirka 2013-07-12
• Kamata ya yi kasa da kasa su kara taimakawa kasashen Afirka, in ji firaministan kasar Sin 2013-07-12
• Shugaba Goodluck ya taya gidan radiyon kasar Sin Murnar cika shekaru 50 da kafuwar sashin hausa 2013-07-11
• Shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ya gana da shugaban Nijeriya 2013-07-11
• Kamata ya yi kasa da kasa su kara taimakawa kasashen Afirka, in ji firaministan kasar Sin 2013-07-11
• Shugaban Najeriya ya aza harsashin tubalin gina sabon gidan jakadan Najeriya da ke kasar Sin 2013-07-11
More>>
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China