in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zhang Dejiang zai kai ziyara a kasashe 4 na yankin Afirka da Turai
2013-09-09 20:54:19 cri
Shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin Zhang Dejiang zai kai ziyara a kasashen Uganda, Nijeriya, Slovakia da kuma Rasha tun daga ranar 16 zuwa 25 ga wata bisa gayyatar da shugaban majalisar dokokin jama'ar kasar Uganda Kadaga, shugaban majalisar dattijai ta kasar Nijeriya David Mark da shugaban majalisar wakilai ta kasar Aminu Waziri Tambuwal, shugaban majalisar dokokin jama'ar kasar Slovakia Paska da kuma shugaban majalisar tarayyar kasar Rasha Matviyenko da shugaban majalisar wakilan kasar Naryshkin suka yi masa, kana Mr Zhang zai halarci taro na 7 na hadin gwiwar majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da hukumar tarayyar kasar Rasha. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China