|
Sin za ta kasance abokiyar Afirka cikin ko wane irin yanayi, in ji shugaban kasar Sin
| |
|
|
Muhimman Labaru | |
|
|
Hotuna Rahotanni Ziyarar farko ta shugaban kasar Sin Xi Jinping ta jawo hankalin kasa da kasa sosai 2013-04-01 A ranar 31 ga watan Maris, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya dawo birnin Beijing na kasar Sin, bayan ya kammala ziyararsa a kasashen Rasha, Tanzania, Afirka ta Kudu da kuma Jamhuriyyar Congo tare da halartar taro karo na biyar na shugabannin kasashe membobin kungiyar BRICS da aka yi a kasar Afirka ta Kudu. Wannan ne karo na farko da Xi Jinping ya kai ziyara a kasashen waje bayan da ya hau kujerar shugabancin kasar Sin, dalilin da ya sanya wannan ziyara ta jawo hankalin kasa da kasa sosai...
| Na gano darajata a kamfanin Huawei——kamfanin kasar Sin a idon wata ma'aikaciyar Nijeriya 2013-04-01 A yayin da Sin da kasashen Afirka ke kara hulda da juna a fannin cinikayya cikin 'yan shekarun nan, kamfanonin kasar Sin suna ta kara gudanar da harkokinsu a kasashen Afirka, wadanda kuma ke ta shigar da 'yan Afirka a cikin ma'aikatansu. Ma'aikata 'yan Afirka suna ba da muhimmin taimako ga bunkasuwar kamfanonin kasar Sin, a yayin da kuma suke ganin canji a rayuwarsu...
| |
Labarai Masu Dumi-duminsu |
|
| |
|
|