• Sabon firaministan kasar Sin ya amsa tambayoyin manema labaru
Muhimman Labaru
• An rufe taron NPC karo na 12

A safiyar Lahadin nan 17 ga wata ne aka rufe taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin NPC na shekara-shekara karo na 12, a babban dakin taruwar jama'a, bayan kammala dukkan ayyuka, da kuma fitar da sabbin shugabannin kasar, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da muhimmin jawabi, tare da sake bayyanawa burikan kasar ta Sin...

Hotuna
More>>
Rahotanni
• Sabon firaministan kasar Sin ya tabbatar da manufar yin gyare-gyare a gida da samar da alheri ga jama'ar kasar. 2013-03-18
An rufe manyan taruka biyu na bana, na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, da majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta jama'ar kasar a jiya Lahadi 17 ga wata, hakan dai ya nuna cewa sabuwar gwamnatin kasar dake karkashin shugabancin firaminista Li Keqiang, ta soma wa'adin aikinta na tsawon shekaru 5. Yayin ganawarsa ta farko da manema labaru a matsayin sabon firaminista kasar ta Sin, Li Keqiang ya bayyana manufofinsa a yayin gudanar da mulki karkashin sabuwar gwamnati a shekaru biyar masu zuwa...
• Kasar Sin na mai da hankali kan ingancin abinci 2013-03-15

Ranar 15 ga watan Maris rana ce ta kare hakkin masu sayen kayayyaki ta kasa da kasa, don haka, ingancin abinci ya sake zama wani muhimmin batu dake janyo hankalin al'ummar kasar Sin, wanda kuma ya kasance wani babban batu da wakilan jama'ar kasar, wadanda ke halartar taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin a nan birnin Beijing, suka mai da hankali a kai...

More>>
Labarai Masu Dumi-duminsu
• An rufe taron NPC karo na 12 2013-03-17
• Sabon firaministan kasar Sin ya amsa tambayoyin manema labaru 2013-03-17
• An zabi sabbin mataimakan firaministan kasar Sin 2013-03-16
• (Sabunta)An tabbatar da Li Keqiang a matsayin firaministan kasar Sin 2013-03-15
• Shugabannin kasashen ketare sun taya murna ga sabbin shugabannin Sin da aka zaba 2013-03-15
• Li Keqiang ya zama firaministan kasar Sin 2013-03-15
• Za a raya dangantakar da ke tsakanin kasashen Sin da Rasha zuwa wani sabon matsayi 2013-03-15
• Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya taya murna ga zababben shugaban kasar Sin Xi Jinping 2013-03-15
More>>
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China