Tarihin CRI Online Kafin shekarar 1998, gidan rediyon CRI yana gabatar da shirye-shiryen rediyo da harsuna 43. A shekarar 1998, rediyon CRI ya kaddamar da tashar yanar gizo da aka sani da CRI Online cikin harsuna biyar, da suka hada da daidaitaccen Sinanci da harshen Cantonese, Turanci, Jamusanci da kuma harshen Spaniyanci.
Tarihin ci gaban rediyon CRI a fannin yada labarai