• Gabatarwa
Yaya birni mafi kayatarwa yake a tunaninku? Mene ne kuke son gani a wannan birni? Babban taken bikin baje koli na duniya wato EXPO na Shanghai na shekarar 2010 shi ne "Birni mai kayatarwa da zaman rayuwa mai inganci" wanda ya nuna muhimmancin matsayin birane a zaman rayuwar jama'a, kuma ya gabatar da tunani ga dukkan jama'ar sassan duniya. Gidan rediyon kasar Sin CRI ya shirya wannan fili na "Birni mafi kayatarwa a tunanina" ne domin tattara bayananku kan yadda birne mafi kayatarwa yake, bari mu saka mafarki na duk duniya kan birane, da kuma ganin wadanne irin birane ne jama'ar kasashe daban daban ke kokarin samu. (Sai a rubuta asalin kasar haihuwa bayan rubuta ra'ayoyinku) 
• Ku rubuta bayananku a kasa
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040