|
Kasar Sin ta nace ga samun bunkasuwa cikin lumana da kuma inganta hadin gwiwa da kasa da kasa cikin yakini
| |
|
|
Sharhi | |
|
|
A yayin taron NPC na shekarar 2010, Kande ta yi hira tare da wakilan jama'a daga kananan kabilu goma na kasar Sin wadanda mabiya addinin Musulunci ne don samun labaran yadda suke yin kokari don raya al'ummunsu. Sai ku mai da hankalin kan irin bahasin da za su bayar.
| |
Kundin Kande Saurara bayanin Kande Rahoto na ran 14 ga watan Maris Saurari
| Rahoto na ran 13 ga watan Maris Saurari
| Rahoto na ran 12 ga watan Maris Saurari
| Rahoto na ran 11 ga watan Maris Saurari
| Rahoto na ran 10 ga watan Maris Saurari
| Rahoto na ran 9 ga watan Maris Saurari
| Rahoto na ran 8 ga watan Maris Saurari
| Rahoto na ran 7 ga watan Maris Saurari
| Rahoto na ran 6 ga watan Maris Saurari
| Rahoto na ran 5 ga watan Maris Saurari
| |
|
|
Hotuna An rufe taron shekara shekara na NPC a birnin Beijing
| Kasar Sin ta kasance sahun gaban wajen harkokin zirga-zirgar jiragen kasa da suka fi sauri a duniya
| Wakilan jama'a sun gabatar da shirye-shirye 506 a yayin taron majalisar wakilan jama'ar Sin na wannan shekara
| |
Labarai da dumi duminsu
| |
Birnin Yinchuan, wani kyakkyawan birnin da aka zaba wajen zama da kuma tafiyar da a ciki yadda ya kamata Birnin Yinchuan yana tsakiyar sararin yankin Ningxia da ke da wadatattun albarkatu, rawayan kogi ya ratsa birnin, inda kuma ake samun al'adun gargajiya masu dogon tarihi da halayen musamman na musulunci da kuma wurare masu kayatarwa. Lokacin da yake tabo magana kan garinsa, magajin birnin Yinchuan Wang Rugui ya bayyana tare da yin alfahari. | Dilnar Abdullah, yarinyar da aka haife ta domin rawa Idanunta na iya magana, kuma ga ta sirirriya. Ita ce yarinyar da aka haife ta domin rawa, kuma wakiliya ce ta wakilan jama'ar kasar Sin kuma shugabar kungiyar masu rawa ta jihar Xinjiang, wacce aka san ta da suna Dilnar Abdullah. | Abdulla Abbas, dan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin A yayin tarurrukan majalisu biyu, mun kai ziyara ga Abdulla Abbas, dan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, wanda kwararre ne sosai dan kabilar Tatar, inda ya bayyana zaman rayuwarsa na yau da kullum. | Wata mambar majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa 'yar kabilar Uzbek "Ni ce wakiliya daya tak ta al'ummar Uzbek, sa'an nan na tsaya kan manufar hada kan al'ummomin kasar Sin", in ji Fatima Mahmmuti, wata mambar majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa 'yar kabilar Uzbek | |
|
| |
|
|