 (sabunta)An shirya bikin murnar ranar kasancewar sauran kwanaki 100 kafin a bude bikin baje koli na duniya na Shanghai
| |
|
 |
Sharhi An shiga matakin karshe na share fagen taron baje-koli na duniya na Shanghai Ran 18 ga wata, ofishin watsa labaru na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya shirya taron manema labaru a nan Beijing, inda Yang Xiong, mataimakin magajin birnin Shanghai mai kula da harkokin yau da kullum kuma mataimakin darektan kula da harkokin yau da kullum na kwamitin zartaswa na taron baje koli na duniya na Shanghai ya bayyana cewa, yanzu an shiga matakin karshe na share fagen taron. Yawan sassan duniya da za su shiga taron zai sauya matsayinsa a tarihi.
| |
|