in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mohammed Lamin Turay wanda ke kokarin sada zumunci tsakanin Sin da Saliyo
2010-01-11 14:42:31 cri

Bayan da aka kulla huldar diplomasiyya a shekarar 1971 a tsakanin kasashen Sin da Saliyo, irin wannan hulda tana samun ci gaba kamar yadda ya kamata. Bisa gayyatar da takwararsa ta kasar Saliyo madam Zainab Hawa Bangura ta yi masa, Mr. Yang Jiechi, ministan harkokin waje na kasar Sin ya kai wa kasar Saliyo ziyarar aiki tun daga shekaranjiya zuwa jiya. Bayan da aka watsa wannan labari, wasu mutanen kasar Saliyo wadanda suke zaune a nan birnin Beijing sun ji farin ciki sosai. Malam Mohammed Lamin Turay wanda ya yi shekaru 20 da wani abu yana zaune a nan kasar Sin kuma yake tafiyar da wani dakin cin abincin Saliyo a nan Beijing ya gaya wa wakilinmu cewa, "Na riga na san wannan labari. Da farko dai, ina jin farin ciki kwarai. Amma mu farar hula ba za mu iya fadin kome ba sai dai muna fatan 'yan diplomasiyya za su iya ganin cewa, mu mutanen Saliyo za mu ci gaba da yin aikinmu da kyau a nan kasar Sin."
1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China