Masallacin HUASHI

Wannan masallaci yana daya daga cikin masallatan da suka yi fice a Beijing. An fara gina shi a farko farkon zamanin daular Ming sama da shekaru dari bakwai da suka gabata. Adadin fadin harabar wannan masallaci ya kai fadin murabba'in mita 1,797, yayin da gine gine dake cikin harabar sun kai fadin murabba'in mita 1,098. Manyan ginshikai guda biyu dake cikin babban ginin na wani irin nauyin katako ne mai daraja. An yi rubutu a kan wasu ginshikai guda biyu da ke gefunan harabar masallacin bisa umurnin basarake Yongzheng.

An yi wa masallacin kwaskwarima a shekara ta 2006, wanda a halin yanzu yana iya daukar mutane sma da dubu daya a lokaci guda.

Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


 

Adireshi da Tel

Adireshi: No. 30, Titin Huashi, gundumar Chongwen, Beijing

Tel: 8610--67120726

Lokutan budewa: 8:30 na safe zuwa 5:30 na yamma a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040