Dakin cin abinci na Kharfanti

Dakin abinci an Kharfanti wurin nishadi ne da ke sayar da abincin kabilar Uygur ta jihar Xinjiang. Wannan dakin abinci ya kai fadin murabba'in kimanin dari 7, wato zai iya daukar mutane 380 da su ci abinci a lokaci guda.

Wannan dakin abinci yana dacewa da shirya liyafar murnar haihuwa da liyafa domin ma'aikatan kamfani da liyafa domin masu yawon shakatawa da dai makamatansu.

 

Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


 

Adireshi da Tel

Adireshi: No. 2A, Guaibang Hutong, titin Chaoyangmennei, gundumar Dongcheng, Beijing

Tel: 8610?65272288, 65251071

Lokacin budewa: 11:00 am zuwa 11:00 pm a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040