Otel na Xinjiang da ke Beijing

Otel na Xinjiang, wani otel mai tauraro 4 ne da ofishin gwamnatin jihar Xinjiang ta kabilar Uygur mai cin gashin kanta da ke nan birnin Beijing ya gina. Wannan otel yana da dakuna kwanan 166 da dakunan abincin musulmai da dakunan nishadi da dakunan taruruka.

Otel na Xinjiang yana cikin garin birnin Beijing.


 

Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


 

Adireshi da Tel

Adireshi: No. 7, titin Sanlihe, gundumar Haidian, birnin Beijing

Tel: 8610?68335599

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040