Masallacin DONGZHIMENWAI

An fara gina wannan masallaci a zamanin daular Yuan a waje da kofar gabas ta ganuwar birnin Beijing. A shekarar 1995 aka fadada wannan masallaci ya zuwa sama da fadin murabba'in mita 700.

Rukunin ginin wannan masallaci irin na tsarin ginin gargajiya na kasar Sin ne da babbar haraba daya ta yin taro, da wasu harabobi biyu a gefunan masallacin.

Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: No.6, Chaci Housing Estate, Dongzhimen Wai, Gundumar Dongcheng, Beijing

Tel: 8610--64685890

Lokutan budewa: 8:30 na safe zuwa 5:30 na yamma a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040