Masallacin ANHEQIAO

An soma gina masallacin ne a lokacin daular Ming, amma daga bisani saboda dalilan bunkasuwar birnin, an gusa da masallacin har sau biyu.  Na baya bayannan shi ne wanda aka yi a fili mai fadin murabba'in mita  1000, daga ciki asalin ginin ya kai fadin murabba'in mita 700 wanda aka kammala a watan Disamber na shekarar 2005.

Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: Hongshankouxi, garin Qinglongqiao,
Haidian District, Beijing

Tel: 8610--62867252

Lokacin budewa: 8:30 am zuwa 5:30 pm a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040