Masallacin Garin FENGTAI
Masallacin Fengtai da aka sake gina shi a shekarar 1990, yana da tarihin sama da karni guda. Ginin yana gauraye da sigogin gine-gine na kasar Sin da kuma na Larabawa. Yana da fadin murabba'in mita 1600, sannan sama da masu ibada dari suna iya yin ayyukan ibadarsu cikin masallacin a lokaci guda.
Bayanin ba da jagoranci cikin harsunan Sinanci da Turanci


Adireshi da Tel

Adireshi: 5 Telegraph Office Street, garin Fengtai Town,

Fengtai District, Beijing

Tel: 8610--63896037

Lokacin budewa: 8:30 am zuwa 5:30 pm a kullun

Filayen musamman
Beijing 2008
Sin ciki da waje
Yawon shakatawa
Aiko mana wasika
Gasar kacici-kacici
Jadawalin wasanni
sakonka
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China. 100040