Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Tsohon dan majalisar NPC ta nuna yabo sosai da gwamnatin Sin ke sa muhimmanci sosai kan aikin jin dadin zaman rayuwar jama'a
Yau wato ran 13 ga wata da safe, an kammala taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC. Yayin da nake yin hira tare da tsoffin 'yan majalisar, sun nuna yabo sosai da gwamnatin Sin ke sa muhimmanci kan aikin jin dadin zaman rayuwar jama'a.
• Ya kamata a sa muhimmanci kan yanke hukunci cikin adalci
A ran 12 ga wata da safe, 'yan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai sun ci gaba da tattaunawa kan rahotannin aiki da kotun koli da kuma hukumar koli ta gabatar da kararraki na kasar Sin suka bayar
• Li Changchun ya bayyana cewa, ya kamata a sa kaimi ga aikin yada al'adu a kauyuka don amfana wa jama'a
Li Changchun ya fadi haka ne lokacin da ke halartar taron tattaunawar rahoton aiki na gwamnati da wakilan jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai suka yi a ran nan da safe. Kuma ya kara da cewa, "Ya kamata mu raya ayyuka biyar a fannin al'adu don amfana wa 'yan kauyuka.
• ya kamata a habaka bukatun kasuwannin gida domin tinkarar matsalar kudi
Firayim minista Wen Jiabao ya bayar a ran nan da safe, inda dimbin 'yan majalisar suke ganin cewa, ko da yake matsalar kudi ta duniya ta kawo illa ga tattalin arzikin jihar Xinjiang, amma a waje daya kuma ta samar da wata dama wajen ci gaba da samun bunkasuwa, wato hakaba bukatun gida.
• Horar da ma'aikatan kotu da hukumar gabatar da kararraki na da muhimmanci sosai
A ran 11 ga wata, 'yan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai ta kasar Sin sun tattauna kan rahotannin aiki na kotun koli ta kasar Sin da kuma hukumar koli ta gabatar da kararraki ta kasar a jiya da yamma
• Rahoton aiki na majalisar NPC ya shaida amfanin majalisar sosai
Li Zhimin, mataimakin shugaban kungiyar 'yan kwadago ta jihar Xinjiang ta bayyana cewa, a shekarar da ta gabata, an gabatar da shirye-shiryen tattaunawa fiye da 400 da kuma shawarwari fiye da 6000, kuma an mayar da martani a kansu cikin lokaci domin bukatar hukumomin da abin ya shafa da su daidaita su yadda ya kamata
• Zhou Yongkang ya bayyana cewa, ya kamata a mai da hankali kan zaman rayuwar jama'a domin tabbatar da samun kwanciyar hankali a kasar Sin
A ran 6 ga wata, Zhou Yongkang, zaunannen dan hukumar siyasa ta kwamitin tsakiya na JKS ya bayyana cewa, ya kamata a mai da hankali kan zaman rayuwar jama'a domin tabbatar da samun kwanciyar hankali a kasar Sin.
• Ya kamata a ci gaba da mai da hankali kan batun jin dadin zaman rayuwar jama'a a sabuwar shekara
A ran 9 ga wata da yamma, 'yan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na jihar Xinjiang mai cin gashin kai sun tattauna kan rahoton aiki na majalisar wakilan jama'ar Sin da shugaban majalisar Wu Bangguo ya yi a ran nan da safe, inda suka amince da rahoton sosai, kuma sun nuna yabo sosai da majalisar wakilan jama'ar Sin ta mayar da batun jin dadin zaman rayuwar jama'a a gaban kome.