Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Kasar Sin na cike da imani kan fuskantar matsalar kudi ta duniya
A ranar 13 ga wata, an rufe taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, wato hukumar koli ta kasar a nan birnin Beijing, inda aka zartas da rahoton ayyukan gwamnati da firayin minista Wen Jiabao ya yi, kuma an amince da kudurai da dama a jere da gwamnatin kasar ta yi don magance matsalar kudi da duniya ke fuskanta
v Kasar Sin na nuna hazaka a fannin tabbatar da ingancin kayayyakin abinci da magunguna
A ranar 5 ga wata, firaministan kasar Sin Mista Wen Jiabao ya gabatar da rahoton aikin gwamnati, inda ya nuna cewa, a shekarar da muke ciki, Sin za ta rubanya kokari wajen sa ido kan ingancin kayayyakin abinci da na magungunan da ake sayarwa
v Manyan sauye-sauyen da gyare-gyaren dimokuradiyya suka kawo wa Tibet cikin shekaru 50 da suka wuce

Ran 28 ga wannan wata rana ce ta tunawa da cika shekaru 50 da yin gyare-gyaren dimokuradiyya a jihar Tibet ta kasar Sin. Mahalartan taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da na majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar da ake yi yanzu a nan birnin Beijing
v Kasar Sin ta fi mayar da hankali kan ba da tabbaci da kyautata zaman rayuwar jama'arta a wannan halin da ake ciki na fuskantar matsalar kudi ta duniya
Bisa yaduwar matsalar kudi ta duniya, da fuskantar sabon kalubale da tattalin arzikin kasar Sin ke yi, a gun taron shekara-shekara da aka saba yi na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, wanda ake shiryawa a nan birnin Beijing, an fi mayar da hankali kan batun ba da tabbaci da kyautata zaman rayuwar jama'ar kasar.
v Samar wa manoma 'yan cin rani guraban aikin yi bayan da suka koma kauyukansu
"A watan satumba na bara, na koma kauyenmu daga lardin Guangdong, kuma ga shi 'yan watanni sun wuce, har yanzu ban sami aikin yi ba, kuma ina cikin damuwa sosai." Xu Yonghua, wani manomin da ya zo daga kauyen da ke lardin Hebei na kasar Sin, shi ne ya fada mana haka.
v Jama'ar Sin da gwamnatin Sin dukkansu na nuna karfin zuciya wajen tinkarar matsalar kudi tare
A sakamakon mummunar matsalar hada-hadar kudi da ke addabar duk duniya, raguwar kudin shiga da wahalar samun aikin yi suna addabar fararen hula na kasar Sin a kusan rabin shekarar da ta gabata. Gwamnatin kasar Sin kuwa tana fuskanar kalubale da dama.
v Kasar Sin take da imani da karfi wajen tinkarar hada hadar kudi ta duniya, a cewar Wen Jiabao
A gun bikin kaddamar da taron, a madadin gwamnatin kasar Sin ne Mr. Wen Jiabao, firayin ministan kasar Sin ya bayar da wani rahoto game da ayyukan da gwamnatin ta yi a shekarar da ta gabata, da ayyukan da za ta yi a shekarar da ake ciki ga wakilai mahalarta taron kusan dubu
v An bude taron shekara-shekara na CPPCC a Beijing
A gun bikin, a madadin zaunannen kwamitin majalisar, Mr. Jia Qinglin, shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin ya bayar da wani rahoto game da ayyukan da majalisar CPPCC ta yi