|
|
|
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
|
|
|
|
|
|
v Ziyarar da Mr Hu Jintao, shugaban kasar Sin ya yi a kasar Japan a ran 8 ga wata A ran 8 ga wata, Mr Hu Jintao, shugaban kasar Sin wanda ke yin kyakkyawar ziyarar aiki a kasar Japan ya halarci bukukuwa masu muhimmanci biyu da aka shirya a birnin Tokyo, hedkwatar kasar Japan...
| v Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya yi muhimmin jawabi a jami'ar Wasedadaigaku ta Japan Yau a jami'ar Wasedadaigaku da ke birnin Tokyo na kasar Japan, shugaban kasar Sin, Hu Jintao ya yi wani muhimmin jawabi, inda ya yi nuni da cewa, sada zumunta a tsakanin Sin da Japan harka daya ce ga jama'ar kasashen biyu, kuma matasa manyan gobe, karfafa huldar aminci a tsakanin kasashen biyu a nan gaba na dogara da su...
| v Shugaban kasar Sin Hu Jintao ya gana da abokai na Japan A ran 6 ga watan Mayu, da isowarsa a birnin Tokyo na kasar Japan domin soma yin ziyararsa ta aiki a kasar Japan, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya gana da yara da dangi na nagartattun 'yan siyasa wadanda suka taka muhimmiyar rawa wajen raya huldar diplomasiyya a tsakanin kasar Sin da kasar Japan. A gun ganawar, Mr. Hu ya ce, gwamnati da jama'ar kasar Sin ba za su manta da wadannan abokai na kasar...
| v Wata kyakkyawar ziyarar zurfafa hulda a tsakanin Sin da Japan A lokacin da furanni ke tohowa, wato a ran 6 ga wata, Mr Hu Jintao, shugaban kasar Sin zai fara yin ziyarar aiki a kasar Japan. Wannan ziyarar aiki ce da shugaban kasar Sin zai sake yi a kasar Japan bayan shekaru 10 da suka wuce. Ziyarar kuma za ta zama wata kyakkyawar...
| v Shugaba Hu Jintao zai kai ziyara kasar Japan Bisa gayyatar da gwamnatin kasar Japan ta yi masa ne, daga ran 6 zuwa ran 10 ga wannan wata, shugaba Hu jintao na kasar Sin zai zai ziyarar aiki a kasar Japan. Wannan ya zama karo na 2 ke nan da shugabannin kasar Sin suka kai ziyara Japan bayan shekaru 10 da suka wuce. A gabannin ziyararsa, a nan birnin Beijing Mr. Hu...
| v Kasar Sin na son ciyar da dangantakar da ke tsakaninta da Japan ta samun moriyar juna bisa manyan tsare-tsare a dukkan fannoni gaba Yau 16 ga wata, babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta Sin, kuma shugaban kasar Hu Jintao ya bayyana a nan birnin Beijing cewa, kasar Sin na son yin kokari tare...
| |
|
|