Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-09-09 13:26:28    
Tabbatar da samun bunkasuwa mai dorewa a fannin hadin gwiwar tattalin arziki da cinikaya aiki ne iri daya na kasashen Sin da Amurka

cri

Jama'a masu sauraro, kowa ya san cewa, ba ma kawai yaduwar rikicin hada-hadar kudi na kasashen duniya ta kawo cikas ga kasashen Sin da Amurka a fannin tattalin arziki ba, har ma ta yi tasiri ga hadin gwiwa na tattalin arziiki da cinikayya musamman ma na tsakanin masana'antu da kamfanonin kasashen biyu. Kididdigar da aka yi na nuna cewa, yawan kudin da kasashen Sin da Amurka suka samu daga cinikayya a watanni 7 na farkon shekarar bana ya karu da kashi 16 cikin 100 bisa na makamancin lokaci na shekarar bara. Game da wannan dai, Mista Wu Bangguo ya bayyana ra'ayinsa cewa: " Shawo kan wannan matsala tun da wuri da kuma tabbatar da samun bunkasuwa mai dorewa a fannin tatalin arziki da cinikayya, wani aiki ne iri daya dake gaban kasashen biyu. Lallai akwai kyakkyawar makoma ta hadin gwiwar da ake yi tsakanin kasashen Sin da Amurka duk da cewa har ila yau ba a gano alamar farfadowar tattalin arzikin duniya ba".

1 2 3